Dafadukan kus kus mai kayan lambu

Fatima muhammad Bello @cook_18502891
Dafadukan kus kus mai kayan lambu
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10692953

Na daura mai kan wuta na saka albasa attaruhu na juya na barshi ya fara soyuwa na sayar da ruwan miya nasaka maggi,curry,onga nabarshi ya tafasa na saka kus kus na rage wuta
Na barshi ya turaru sannan na yanka kayan lambu na nasaka ciki na rufe na saukar
An kwafa!
More Recipes

sharhai