Fried indomi

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Ina tunanin mezandafa don karyawa sai kawai wannan abincin yafadomin araina sbd iyalaina suna sonshi sosai

Fried indomi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ina tunanin mezandafa don karyawa sai kawai wannan abincin yafadomin araina sbd iyalaina suna sonshi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomi leda biyu
  2. Albasa
  3. Mai
  4. Kifin gongoni
  5. Koren tattase
  6. Koren peace
  7. Karas
  8. Curry
  9. Thyme
  10. Maggi da sauran kayan dandano
  11. Kwai guda uku
  12. Cinnamon stick
  13. Kurkur

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiwanke su karas dinki da Koren tattase sai kiyanka su yanda kikeso sannan kidaura tukunya a wuta kisa mai idan yayi zafi kisa albasa da karas tareda cinnamon stick kidan soyasu nadan lkci sannan kizuba peace ki jujjuya sai kizuba su maggi da kayan dandano tareda curry da thyme da kurkur

  2. 2

    Ki jujjuya sannan kixuba kwai kisake jujjuyawa sai kidauko indomin da kinriga da kintafasa kin tsane a madambaci sai kijuye akai sannan ki jujjuya sai kizuba kifin gongoni kisake juyawa

  3. 3

    Sannan kizuba Koren tattase kisake juyawa sai kisa ruwa rabin kofi sannan kirage wutan sai kirufe kibarta zuwa minti hudu ko biyar sai kisauke shikenan aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes