Pepper RAM head

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

I'm invited aishat adamawa brender,cookingbysaki

Tura

Kayan aiki

awa1mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kan rago
  2. Albasa,attaruhu,
  3. Tafarnuwa,citta
  4. Sweet pepper
  5. Maggi,pepper mix
  6. Curry,thyme

Umarnin dafa abinci

awa1mintuna
  1. 1

    Zaki wanke kan rago tas kisa atukunya kiyanka albasa kisa kayan kamshi idan yahu kisauke kisa a coolender kidura mai kisuya naman kitsane.

  2. 2

    Zakiyi grating attaruhu,albasa,tafarnuwa, kidura mai kadan kisa albasa saiki juye su attaruhu kisuya idan yafara suyuwa kisa maggi spice,kijuya kisa sweet pepper sannan kikawo naman kizuba akai kita juyawa har kayan miyan yahade dasu attaruhu.

  3. 3

    Kibarshi yayi 5mint kisauke aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (11)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Ayya har mun cinye 🤪🤪🤪 @aisha

Similar Recipes