Miyar Naman kaza

Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
Sokoto

Girki daya bishiya daya

Miyar Naman kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Girki daya bishiya daya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Kaza
  2. Kayan miya(tumatur,albasa,attarugu)
  3. Mai
  4. Maggi & curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a gyara kayan miya a barza,dg nan se asa zauka idan ya zauku se a zuba Mai,asa suya.

  2. 2

    Zaki zauka Naman ki,ki soyashi sama-sama,dg nn seki duba idan miya ya soyu seki zuba nama ki zuba ruwa da maggi.

  3. 3

    Se a Jira ya dan daho.Aci lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes