Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki gyara farar ki cire duk abunda bakyaso saiki zuba mata tafasasshen ruwan zafi ki wanketa(amfanin wanketa kinsan gurin kamata feshi suke mata to idan kin wanketa da tafasasshen ruwan zafi kinga komai ya fita kenan kin tsaftaceta). Saiki zubata a colander ta tsane
- 2
Saiki maidata tukunya ko pan ki yanka albasa kisa maggi ki dorata a wuta kidan jujjuyata saiki zuba mai ki soya
- 3
Idan ta soyu albasan ma zakiga ta soyu
- 4
Saiki sauketa kisa a roba ko kwano ki kawo yaji ki zuba ki juyata sosai
- 5
Zakiga yajin yashiga ko ina acikin farar done
- 6
- 7
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Soyayyar fara
Mafiyawancin hausawa suna cin fara,km fara tanada dadi sosai musamman kanboli. Ina matukar murna da hausa cookpad Samira Abubakar -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11156788
sharhai