Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hour
4 yawan abinchi
  1. Fulawa kofi hudu
  2. Sugar kofi daya da rabi
  3. Madara rabin kofi
  4. Butter 250g(simas daya)
  5. Qwai daya
  6. Flavor cokali daya
  7. Gyadar yarawa(in ana so)
  8. Kala(ta abinci)

Umarnin dafa abinci

1 hour
  1. 1

    Da farko zaki fara saka butter da sugar waje daya cikin roba,sai ki bugasu sosai su hade jikinsu,sai ki fasa kwai ki qara bugawa da kyai,sai ki saka flavor ki juya

  2. 2

    Sai ki juye fulawa da madararki a kai ki cakudeshi sosai ya hade jikinshi

  3. 3

    Sai ki rabasu biyu,a daya ki saka kala daya ki barshi ki qara cakude wanda kk saka kalan sosai har sai ya fama rinewa

  4. 4

    Sai ki gutsiri ko wanne kadan ko mulmulesu tare sai kuma ki ta6esi ki fitar da fasalin da kk so,kiyi pre heating oven dinki ki jerasu ki gasa 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afaafy's Kitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes