Tuwon shinkafa da miyar wake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Kofi na wake
  2. 3kifi sukumbiya
  3. Suyayyiyar jar miya
  4. Kayan dandano
  5. 1/2 tspgishiri
  6. 1/2kofi man biya
  7. 5Kofi shikafar tuwo

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a surfa wake a wanke asa a tukunya da ruwa, yana tafasa idan akwai kwari zasu taso sai a dinga debewa, idan sunfita tun a surfe shike nan, sai a zuba soyayyiyar jar miya da kayan dan dano da mai daga baya asa soyayyen kifi bayan yan mintuna sai a kashe.

  2. 2

    Za'a gyara shinkafa a wanketa a dafa, idan ta dahu sai ayi malmala yan da akeso.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Dakata
Hauwa Dakata @hauwa1993
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes