Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Fulawa kofi
  2. 3Kwai
  3. Butter
  4. Baking powder
  5. Suga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba fulawa a roba a zuba fasa kwai a zuba suga baking powder butter a gauraya sannan a kara ruwa kadan ka kwaba da kauri sai a sami kasco a dora shi a wuta idan ya fara zafi sai a shafa mai da audiga a zuba kullin da ludayi a soya har sai yayi sannan a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Niima wada
Niima wada @cook_16702200
rannar

sharhai

Similar Recipes