Bread CANAPES

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

By maman jaafar(khairan)

Bread CANAPES

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

By maman jaafar(khairan)

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sliced bread,
  2. onion,
  3. green peper,
  4. sweet corn,
  5. ketchup,
  6. cheese

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada su vegetables dinki kisa ketchup da cheese da maggi kadan

  2. 2

    Ki cire circle shape ma bread dinki sekiyi rolling

  3. 3

    Ki shafa butter akan bread din sekisa ciki cup cake tray but ni nayi using silicone cup cake sekisa filling dinki

  4. 4

    Ki kara zuba cheese akanshi sekisa a oven shikena

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes