Meat patties

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFlour
  2. Baking powder 1teaspn
  3. Butter 1teaspn
  4. Egg2
  5. Nama
  6. Albasa
  7. Attaruhu
  8. Maggie
  9. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kwaba flour ki kamar kwabin meat pie, sai ki ajiyeta agefe

  2. 2

    Sai kiwanke namanki kisa masa maggi d albasa tareda spices kibarshi yadahu sosai, sai kidakeshi yazama kamar dambu, sai ki Dora pan akan wuta kiyanka albasa kisa mai tareda attaruhu kisoya sama sama sai kisa namanki kicigaba d soyawa.

  3. 3

    Bayan kingama soya naman, sai ki dauko kwkwabinki kifara rolling kinayi kina fidda shape din circle sai kisa naman akan kowane 1 sai kidau dayan kisa asama kirufe sai kisa fork kidanne bakin

  4. 4

    Bayan kingama sai ki kunna oven kibarshi yadanyi zafi kadan sai ki dauko meat patties din kishafa masa kwai Asama sai kisa kan Tiran gashi kigasa.

  5. 5

    Gashinan bayan nagama gasawa aci dadi lfy, zaki iyacinsa daduk wani nau in drinks

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

sharhai

Similar Recipes