Alala

Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
Kano

Ina matukar san alala xan iyaci kullum

Alala

Ina matukar san alala xan iyaci kullum

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 mints
3 yawan abinchi
  1. 2Wake kofi
  2. 5Maggi
  3. Mai kofi daya karami
  4. Manja kofi daya karami
  5. Attarugu 4 manya
  6. 3Albasa manya
  7. Tattase 6 manya
  8. 4Onga
  9. 2Gishiri koli
  10. Gwangwani

Umarnin dafa abinci

20 mints
  1. 1

    Da farko a surfa wake

  2. 2

    Asa attarugu da albasa da tattase akai markade

  3. 3

    Idan aka dawo dashi daga markaden se asa maggi mai manja onga da gishiri a juya

  4. 4

    Se asa manja acikin gwangwani a xuba kulin

  5. 5

    Se asa a tukunya a rufe ya dahu se a kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes