Jolof din shinkafa da zogale

Khady
Khady @khadys
Sokoto

Jalof din shinkafa da zogala

Jolof din shinkafa da zogale

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Jalof din shinkafa da zogala

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mutun daya
  1. Shinkafa
  2. Albasa
  3. ZOgala
  4. Tatattasai
  5. Attarugu
  6. Mai gyada
  7. Spice

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki jajjaka tattasai tarugu albasa ki aje gefe Sannan ki aje kyara zugalarki

  2. 2

    Zaki suya kayan kiyarki idan sun suyo sai ki zuba ruwa da zogala da ya tafasa sai ki zuba shinkafa da zaran Kiga ya kusa dafuwa sai ki zuba magi idan ya ida dafuwa sai ki sauki aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady
Khady @khadys
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes