Jus din mangwaro

Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
Yobe State

Yyi dadi sosae gashi inason shi sosae

Jus din mangwaro

Yyi dadi sosae gashi inason shi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mangwaro
  2. Citta danya
  3. Sugar kadan
  4. Vanilla fara ta gari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaka fere bayan mangwaron ka sae ka yanka cikin a blander ka saka citta danya da ruwa sae ka markada a blander

  2. 2

    Idan mangwaron ka ya markadu sae ka tace da rariya mae laushi kasa sugar kadan sabida mangwaron ma akwae zaki da vanilla ka juya sosae

  3. 3

    Shikenn jus din mangwaron ka ya kammala sae kasa kankara ko asa a fridge yyi sanyi

  4. 4

    Asha ddi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zulaiha Adamu Musa
Zulaiha Adamu Musa @cook_36044083
rannar
Yobe State
inason girki sosae gaskiya💃💃💞💞💔💔
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes