Taliya da sauce

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Na koya ne wajen wata Chef Hanifa Amma ita da shinkafa taci nata.

Taliya da sauce

Na koya ne wajen wata Chef Hanifa Amma ita da shinkafa taci nata.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama
  2. Carrots
  3. Tattasai ja da kore
  4. Albasa
  5. Tafarwa
  6. Maggi
  7. Onga
  8. Thyme
  9. Soy sauce
  10. Citta
  11. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko na gyara Naman sai na Dan yanka shi da Dan tsayi na dafashi da albasa da kayan kamshi da maggi

  2. 2

    Sai na yanka carrots da albasa da tattasai.

  3. 3

    Na zuba akan Naman da Mai kadan na Bari kamar mintuna biyar sai na sauke. Aci dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai (5)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Matana yaw ki kashemu da kaya dadi😩😩😋😋

Similar Recipes