Kiwi, pomegranate and strawberry juice
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada duka ciki blender kisa sugar da ruwa lemu tsami kadan kisa ruwa kiyi blending
- 2
Ki tace kisa a fridge yayi sanyi
- 3
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Pear juice
Maigida na naso fruits da vegetables sosai shiyasa bana rasasu a fridge, to gudu kada ya lalace yasa nakanyi juice din wasu Maman jaafar(khairan) -
Pina colada
Pinacola drink ne na mutane Mexico dasukeyishi da pineapple da coconut milk Maman jaafar(khairan) -
-
BlackBerry juice
Maigidana yanaso fruits sosai to ya kansiyo fruits iri iri masu yawa to gudu kada ya lalace yasa nake nike wasu nayi juice dinsu kuma wana juice din baa magana 😋😋 Maman jaafar(khairan) -
-
Strawberry daiquiri
Yanzu lokacine na strawberry 🍓 ko Ina zaka ganzhi ana sayarwa,kayi amfani da season din Abu kayi sabon recipe. Safmar kitchen -
-
-
Plum juice
A kulu nafiso nasarafa abubuwa ma iyalina shiyasa nake yawa yi musu fresh juice da kaina da jin dadi iyalina Maman jaafar(khairan) -
-
Figs juice
#holidayspecial wace tasan suna wana fruits din a hausa da fadamu please 🥰🤣🤣 Maman jaafar(khairan) -
-
Beetroot and strawberry smoothie
Yandadi ga Karin lfy #karin lfy#strawberry#dandano Khayrat's Kitchen& Cakes -
-
Falafel and Tahini sauce
#ramadansadaka Wana abici yan Lebanese ne ama kuma yan north American da Indian nacishi sosai , first time danaci shi inace nama ne😂 ana hadashi kuma kamar sandwich ashe wai chickpeas ne kuma is very healthy food sana sauce din kuma da hidi ( sesame seeds) akeyi shi Maman jaafar(khairan) -
Nakiya
Masha Allah wana shine farko danayi kuma naci nakiya , godiya ga aunty jamila godiya ga cookpad 👏🥰 #Nakiya, #gargajiya Maman jaafar(khairan) -
-
Kunun gyada
#gargajiya, ya kona biyu da aka bamu challenge nayi kunun ama ban samu yiba sai yanzu sabida family na basu damu da kunun ba wana ma danayi ni kadai nasha abina 😁 Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
Blueberry lemonade juice
Wana juice yanada dadi sha musaman inda ka kwaso gajiya Maman jaafar(khairan)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16153925
sharhai (2)