Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan hadi na
- 2
Madarata
- 3
Dafarko na zuba flour ta a container
- 4
Nasa mai da butter na murjeta
- 5
Nasa sugar na amma saida na dakashi yai laushi.
- 6
Sannan asa madara a juya sosai
- 7
Asa kantu a ludayi me fadi a zuba kayan hadin a danna kadan
- 8
A kifata a hannu a hankali asa a farantin gashi.
- 9
Asata a oven da wuta kadan a gasa tsawon minti 15
- 10
Angama
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Gireba
Tanada daga cikin abubuwan kayan kwadayi da mutan da sukeyi tanada dadi sosaiseeyamas Kitchen
-
-
-
-
-
-
-
Gireba
Ina zaune naji Ina jin kwadayin yamma🤣 shine nayi gireba Ina sonta sosae Kuma tayi dadi Zee's Kitchen -
Gireba
Wannan girkin akwai dadi munasonsa nida yarana kugwada girkinnan akwai dadi UMMUL FADIMA'S KITCHEN -
-
Fanke me madara
#dandano.Ina San fanke gashi Ina da milk flavour kawai se nayi shi kuma alhamdulillah yayi dadi Ummu Aayan -
-
-
-
-
Gireba
Wannan girebar ta musammance ce tayi dadi sosai gashi kuma a toaster na yasa ta Safiyya sabo abubakar -
Gireba
Gireba wani nauin abin motsa bakine ah kasar hausa nayishi saboda Yara sunasonshi Maneesha Cake And More -
-
-
-
-
-
-
-
Cookies mai madara
Girki neh mai sauqi sanan kuma za ah iya ci da ko wani kalan lemu ko shayi Muas_delicacy -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10604849
sharhai