Simple juice

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Kawae naji Ina son Shan lemo tare d abinci shine n tashi n hada

Simple juice

Kawae naji Ina son Shan lemo tare d abinci shine n tashi n hada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum 1 yawan a
  1. 1Tiara mango
  2. Sugar 2spoon
  3. 3Lemon tsami
  4. Kankara t pure water 1
  5. 1Pure water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    N xuba tiara na Matsa lemon tsami na xuba sugar sae n xuba ruwa n juya sosae na fasa kankara n xuba

  2. 2

    Ready to drink

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes