Soyayyen doya da perfesun kifi

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Wannan girkin abinchin safe ne Kuma anachinsa ayayin bude baki inmutun yayi azumi.

Soyayyen doya da perfesun kifi

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan girkin abinchin safe ne Kuma anachinsa ayayin bude baki inmutun yayi azumi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
5 yawan abinchi
  1. Doya rabi
  2. Maggi
  3. 3Kwai
  4. Gishiri
  5. 3Albasa
  6. Attarugu3
  7. Chitta1
  8. Tafarnuwa2
  9. 2Tumatur

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    A fere duya adafashi yankan suya asubamar gishiri su nuna tare

  2. 2

    Asamai a wuta afasa kwai ayanka Albasa kadan a kada a soya doya a ajiye a food flask

  3. 3

    Asoya Mai da Albasa kadan Sai A jajjaga allatugu da Albasa da tafarnuwa da chitta azuba akai yadan soyu. Sai dauki soyayan danyen kifi Wanda aka soyasama sama Sai azuba achikin hadin miyan a barshi yadahu asubamar kayan dandano da curry. Inyanuna ahada da doya achi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes