Gasassar Tantabara / Grilled pigeons

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Naga Ayyush ta saka a status dinta amma ita da gawai ta gasa nata ni kuma ina jin kyiyar hasa wuta na aika an sawo min na saka a oven

Gasassar Tantabara / Grilled pigeons

Naga Ayyush ta saka a status dinta amma ita da gawai ta gasa nata ni kuma ina jin kyiyar hasa wuta na aika an sawo min na saka a oven

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
4 yawan abinchi
  1. 4Tantabara
  2. 10Tarugu
  3. 1Albasa
  4. Tafarnuwa
  5. Kayan kamshi
  6. Mai rabin kofi
  7. 10Dandano

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Daga kasuwa aka fige min wankewa kawai na qara yi

  2. 2

    Na daka tarugu tafarnuwa rabin albasa dandano da kayan kamshi se na saka mai na tsumbula baru din aciki

  3. 3

    Na fitar na qara shafesu da sauran kayan dadin na barsu sutu marinating tsawon awa 1 n yanka sauran rabin albasar asaman

  4. 4

    Na saka aoven na rufe da foil (Na manta ban dauki hoton ba) na barsu su gasu tsawon awa 1 na bude na qara mayarwa mintuna qadan su danyi crispy se na fitar

  5. 5

    Bisimillah ga kwalamar dare nan se a nemo malt ahada 😅

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes