Kayan aiki

1hr
5 yawan abinchi
  1. 3 cupAlkama
  2. 1 cupFulawa
  3. 1 tbspYeast
  4. Gishiri kadan
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Kisamu kwano kizuba fulawa Alkama

  2. 2

    Kusa gishi kisa yeast kimosa

  3. 3

    Sai ke kwaba sai kiaji inyatashi

  4. 4

    Sai kisoya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@mahabubb godiya muke, a adana sauran recipe din na sati mai zuwa kawai😹

Similar Recipes