Tura

Kayan aiki

20mintuna
1 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Gishiri
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Curry
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Zaki yanka doya Sai ki dafashi da gishiri kadan

  2. 2

    Zaki jajjaga attarugunki da Albasa kisoyasu kaman source kisa Maggi da Kori.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes