Cake2

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Dadi baa magana iyalena sunason cake sosai

Cake2

Dadi baa magana iyalena sunason cake sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3kofi fulawa
  2. 6Koyi
  3. 1kofi Sikari
  4. 1colali karamin Banking powder
  5. 1Butter
  6. 2 cokalibabba Flavor
  7. 1kofi Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na hada koyi, sikari, butter, flavor, baking powder da madara dukka awuri guda na buga yabugu sosai ya hade se nasa fulawa shima ya hade ko me se nasa a abun gashi nagasa

  2. 2

    Ga yadda yayi yayi laushi kuma yayi dadi

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes