Kayan aiki

  1. Bread
  2. Wake

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a surfa ko a barza wake a wanke asa attarhu da tattasai da albasa a niqa kamar na qosai sai asa onga classic ta zare farin maggi gishiri

  2. 2

    A kawo bread da aka yayyanka a tsoma a qullin asa mai awuta yai zafi a soya in gefe yai a juya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Lawan Abubakar
rannar

Similar Recipes