Degue

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Wan nan furar asalinta hadin mutanen kasar niger ne a chan na koya kuma yanada dadi sosi don baa bawa yaro me kiwa😋😋💃🤣

Degue

Wan nan furar asalinta hadin mutanen kasar niger ne a chan na koya kuma yanada dadi sosi don baa bawa yaro me kiwa😋😋💃🤣

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsYogurt me kankara
  2. Kwakwa
  3. Butter
  4. Sugar
  5. 2 cupsGero
  6. Citta da kanunfari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki surfa geron ki ki wanke shi sosai yayi haske seki baza shi ya bushe san nan sekisaka citta da kanunfari ki kai nika

  2. 2

    Idan aka niko seki juye shi a roba me fadi ki yayyafa masa ruwa ki jika shi seki saka hannunki kina juyoshi daga kasa kiyitayi har se duk ya dunkule yayi yan kanana kana

  3. 3

    Seki saka dankwali a steamer kiyi steaming dinshi harse yayi laushi zaki sa hannu ki dauki daya ki latsa idan kinga gari to be dahu ba idan kuma babu to yayi seki sauke

  4. 4

    Seki juye a bowl da zafinshi kisa butter chokali daya da sugar yadda kikeso seki dan rufe ki barsu suyi melting san nan seki saka yoghurt da kwakwa ki juya su sosai zakiga yayi kauri sosai

  5. 5

    Seki kawo madara 1cup ki juye akai ki juya shi sosai ya warware shikenan se serving

  6. 6

    Asha fura lafiya😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah delicious 😋😋😋😋

Similar Recipes