Kayan aiki

  1. Wake
  2. Taruugu
  3. Maggi
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke wake a gyarashi a tsaftace shi a gyara tarugu a Kai wurin markade ka markade

  2. 2

    Sai a zuba Maggi a yamutse sosai

  3. 3

    A zuba Mai a pan a dinga diba da spoon ana soyawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

Similar Recipes