Soyayyar spaghetti

hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
Sokoto

Bada non stick nayi wannan taliyar ba saboda spaghetti 4 nayi so,sai nayi shawarar yi kawae da tukunyar suyarmu irin wadda kowa y sani saboda inyi in gama akan lokaci,,,,kuma kamar yanda kuka gani duka haka tayiii

Soyayyar spaghetti

Bada non stick nayi wannan taliyar ba saboda spaghetti 4 nayi so,sai nayi shawarar yi kawae da tukunyar suyarmu irin wadda kowa y sani saboda inyi in gama akan lokaci,,,,kuma kamar yanda kuka gani duka haka tayiii

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Spaghetti
  2. 20Tattasae
  3. 20Tarugu
  4. 4Albasa
  5. Mai
  6. Dandano
  7. Garin girfa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kika tanadi kayan bukatanki;- spaghetti,tattasae,tarugu,albasa,dandano,Mai,garin girfa,ruwa

  2. 2

    Ki yayyanka tattasae da albasa shi kuma tarugu sae ki daka shi

  3. 3

    Kiyi Parboiling spaghetti inki,idan ta tsane sae ki saka dandano da girfa ki hadesu cikin parboiled spaghetti inki

  4. 4

    Sae ki daura tukunyar suyarki kan murhu ki zuba mai kwatanci sae ki zuba tarugu,tattasae da albasa sae ki motsa sae ki debi spaghetti inki da kika hada da dandano ki zuba ciki kiyita juyawa har y soyu

  5. 5

    Haka zakiyitayi har sae kin gama

  6. 6

    Note:-Nayi hadin parboiled spaghetti da kayan dandano tun aqasa saboda tanada yawa hakan zae fi mini sauki.thank you🤗

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat wasagu
hafsat wasagu @Wasagu03
rannar
Sokoto
Food loverchemist
Kara karantawa

Similar Recipes