Alkubus da sos

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupFlour
  2. 1 cupAlkama
  3. 1 tbspYeast
  4. 2 tbspSugar
  5. Gishiri kadan
  6. Ruwan dumi
  7. Albasa
  8. Attaruhu
  9. Tattasai
  10. Garlic
  11. Naman tsire
  12. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kihada flour,alkama,yeast, gishiri da sugar kigarwaya se kisa ruwan dumi ki kwaba yadanfi na fankaso sekibarsa yatashi

  2. 2

    Inyatashi se kisa a abunda zaki turara se turara a abun turarawa harse yadahu seki sauke

  3. 3

    Kisa tukunya kisa Mai inyayi zafi se kisa Mai kadan a kaskon se kisa albasa ya yadan suyo se kisa attaruhu da tattasai da tafarnuwa yadan Kara soyuwa inyasoyu kidan sa ruwan kadan sekikawo namanki da kisa sayosa tsire sekizuba kijuya se kirufe ruwan yashanye se kisauke kicisa da alkubus naki dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes