Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wake wake kidaura a wuta day Dan gishiri,
- 2
Idan ya dahu saikisa sa shinkafar ki da dan mai
- 3
Ki rude shi Idan ruwan ya tsotse shinkafar ma ta dahu
- 4
Saiki kwashe zakiyici da manja ko man gyada
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Garau garau
Mutane dayawa suna san garau garau, shiyasa nima nakeyawan yinta agidana sabida munajin dadin chinta nida iyalina. ban mantaba a amakranta muna kiranta barbadation sabida komai nata daga baya ake barbadawa sann aci, (maggi yaji da mangyada). sannan ataryyar nageria kawana sunfi kowa san gara garau, nazauna dasu na tsawon shekaru shidda shiyasa nina nake qaunarta. #Garaugaraucontest Mrs Jarmeel -
Shinkafa da wake (garau garau)
Garau garau abincin hausawa ne musamman wadanda suke a kano. Ina mutukar son garau garau domin shine abincin dana fi so naci yana d dadi sosai.xaki iya cinta da mai d yaji ko miya #garaugaraucontest# Salma's_delicacies. -
-
Garau garau
Garau garau abincin rana a kasar Hausa, musamman ma idan taji kayan hadi irin haka, baa bawa yaro mai kyuya. Garau garau tana da farin jini wajen al’umma, Ga saukin dafawa, ga dadi a baki, ga kara lafiya, ga kuma sa koshi. #garaugaraucontest Cakeshub -
-
-
-
-
Garau Garau
Garau garau ko shinkafa da wake abincine wanda yasamo asali ne daga arewacin nigeria,musamman kano,garau-garau yazama abincin na marmari da kuma abinci na sha awa,sbda yadda ake kayatashi abun zai baka sha awa wlh,to shine nima yau nace bari nayi muku garau-garau irin nawa ku biyoni domin ganin yadda nake kayata tawa shinkafar da wake💖amma fa karku manta kyan cin shinkafa da wake kacishi da sobo mai sanyi sanan a daki mai iska ko AC😂😂😂kana gama cii saika kwanta😂😂😂😂 #garaugaraucontest Maryama's kitchen -
-
Garau garau da kwadon zogale
#garaugaraucontest ina matukar sonta musamman idan na hadata da kwadon zogale Herleemah TS -
-
Shinkafa da wake(garau-garau)
#garaugaraucontest. shinkafa da wake abincin hausawane mae dadi da farin jini,gashi kowa nasonsa,abincine da baa kashe kudi da yawa gurin yinsa amma sae dadi,ni bana wuce tayin garau-garau koda na koshi😂😂 Firdausy Salees -
Shinkafa da wake(garau-garau)
Shinkafa da wake abincin hausawane mae farin jini sosae,gashi baa kashe wasu kudi masu yawa gurin yinsa amma sae dadi,duk jumaa sae naci garau-garau 😂😍😋#garaugaraucontest Firdausy Salees -
GarauGarau da miya da ganyen salak da tumatur da kokomba
#GarauGarauContest M's Treat And Confectionery -
Garau Garau
Garau Garau abincin yan gayu ba😂 kafin nayi aure banason abincin nan amma yanzu na zama Oga akanshi. Agun wata kawata bahaushiya na faracin a lagos 😂 @Sams_Kitchen and @nafisatkitchen bismillan ku Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Garau Garau
Garau Garau abincine me dadin gaske.. Kuma qayatashi na qara jin shawa'ar cinsa.Garaugarau inyasami salad tamatir da yaji me dadi hryafi shawarma dadi😋😋 #garaugaraucontest Ummu Fa'az -
Garau garau
Shinkafa da wake abinci ne da ya shahara a arewacin nigeria #garaugaraucontest Ayyush_hadejia
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7896043
sharhai