Kayan aiki

1h 30m
one person
  1. Shinkafar tuwo
  2. Garin kuka
  3. Maggi 3
  4. gishiri,
  5. kayamshi,
  6. mania,
  7. wake
  8. attaruhu 5
  9. ,albasa 21
  10. tafarnuwa,

Umarnin dafa abinci

1h 30m
  1. 1

    Dafarayin tuwon shinkafarki

  2. 2

    Sai kizo miyarki

  3. 3

    Dafarko zakifara soya manjanki ko farin Mai

  4. 4

    Sai kisa dakakken wakenki da daddawa da Maggi sai abarshi suyita dahuwa idan sundafu

  5. 5

    Saikada kukar

  6. 6

    Saiki zuba jajjagen kayanmiyanki,in sun soyu sai a tsaida Ruwan miya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hakiyya nazifi ilyasu
hakiyya nazifi ilyasu @auntyskitchen20
rannar

Similar Recipes