Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kabeji
  2. Attarugu da albasa
  3. Mai
  4. Maggi da gishiri
  5. Curry

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko na yanka kabeji na da albasa na jajaga attarugu saina sa mai a tukunya nasa albasa da attarugu na soya sainasa kabeji nasa maggi da gishiri da curry sai na soya sosai saina kashe wutar nasa a flate nasa cus cus nasa cocumber a gefe shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
dangabas mariya
dangabas mariya @dangabas1536
rannar

Similar Recipes