Fried indomie with egg and vegetables

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Yanada dadi sosai

Fried indomie with egg and vegetables

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomi leda biyu
  2. Albasa babba daya
  3. Attarugu
  4. Curry
  5. Thyme
  6. Kwai guda hudu
  7. Karas manya biyu
  8. Cabbage
  9. Kifin gongoni
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zakitafasa indominki sai kijuye a madambaci kitsaneta sai ki ajiye agefe

  2. 2

    Sai kiyanyanka su albasanki da sauran kayayyakin sai kidaura mai a wuta kisa mai kadan sannan kizuba albasa da karas tare kidan soyasu sama sama sannan kizuba jajjagen attarugu da tafarnuwa kijujjuya sai kisa maggi curry da thyme kijujjuya

  3. 3

    Bayan kin jujjuya sai kifasa kwai acikin Wani roba ki kadata sosai sannan kizuba aciki ki jujjuya har sai yazama kamar haka sannan kizuba indomin akai

  4. 4

    Sai kijujjuya komai yahade wuri guda sannan kizuba cabbage akai kijujjuya sai kisa kifin gongoni kirufeta zuwa minti uku sai kisauke

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes