Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki dafa namanki dakayan dandano

  2. 2

    Kisa Mai awuta kisoya kayan miya DA daddawa inyayi ki tsaida ruwa

  3. 3

    In daddawan yadahu kisa shinkafarki DA kayan dandano ki zuba nama har sai yadawo shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

Similar Recipes