Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupChinkafa
  2. 2 cupWake
  3. Latas daidai
  4. Tumatur 15 psc
  5. Albasa 1psc
  6. Tarugu 5psc
  7. 5Tattasai
  8. Maggi 8 psc
  9. Onga 1 psc
  10. Corry 1psc
  11. Baking powder kadan
  12. 1Ginger
  13. 1Garlic

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko saki tafasa cinkafa ki tace sai ki saki sa Ruwa kan wuta in ya tausa kisa cinkafa kibarsa ta dahu dama kin dafa wake

  2. 2

    Kinsamu tumatur ki sa tattasai kisa Ginger garlic kisa tarugu Albasa ki markada sai kisa Mai kan wuta kisa Albasa kisoya

  3. 3

    Sai ki juye wann markadin tumatur sai ki soya kisa baking powder kadan kisa maggi Corry onga kisa ruwan nama

  4. 4

    Kibarsa yadan ye mintuna ki sauki angana

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Bongel Cake And More
rannar

sharhai

Similar Recipes