Alala

Ummu Fa'az
Ummu Fa'az @Ummfaazs_kitchen
Katsina State. Nigeria

Wannan girki nada dadi sosai kuma a gano wani sinadari dake qarama alala dadi. Biyoni dan sanin ko menene😋😋
#alalarecipecontest

Alala

Wannan girki nada dadi sosai kuma a gano wani sinadari dake qarama alala dadi. Biyoni dan sanin ko menene😋😋
#alalarecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
7 yawan abinchi
  1. 2Wake kopi
  2. 1Albasa babba
  3. 4Tattasai manya
  4. 3Tarugu
  5. 1Kan kifi guda
  6. 1Onga claasic guda
  7. Curry kadan
  8. Gishiri kadan
  9. 1Man ja da man gyada karyakai kofi
  10. Doli tomato quarter

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    A wanke wake tas a cire bayan a gyara tattasai, tarugu da albasa.

  2. 2

    A gyara kan kifin ayi picicin dinshi a hadesu a roba da waken a kai niqa. (kan kifi na karawa ma alala dadi sosai yafi crayfish dadi a alala ku gwada zaku bani labari)

  3. 3

    In ankawo a buga sosai asa ruwa me dumi kofi 1 asa kayan hadi (curry, gishiri, onga, dunqule, doli tumatir) a juya asa mai a juya.

  4. 4

    In angama bugawa a daddaure a leda asa a gefe.

  5. 5

    A dora ruwa a wuta a barshi ya tafasa. Se asa alalan a cikin ruwan.

  6. 6

    A rufeshi na tsahon minti 35-40 yadahu..

  7. 7

    Ni naci nawa da onion sauce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Fa'az
Ummu Fa'az @Ummfaazs_kitchen
rannar
Katsina State. Nigeria
Foodie 🍝 🍕🌯🌮🥞🍰🍩🍦🍟🍔🍗🍜🍞🍛 I love trying new recipes..
Kara karantawa

Similar Recipes