Lemon karas

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Karas
  2. Ginger
  3. Sikari
  4. Foster Clark orange

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke karas dinki ki yayyanka Shi ki wanke ginger din ki Yar kadan sae ki zubasu a blender ki zuba ruwa ki markada su idan yayi laushi sae ki tace Shi ki zuba sikari, Foster Clark ki juyashi idan yayi sanyi sae ki bawa iyali😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jannat
Jannat @cook_16476424
rannar

sharhai

Similar Recipes