Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa kopi 2 babba na awu
  2. Bota cokali 2 babba
  3. Gishiri Rabin cokali qarami
  4. 1Suga qaramin kopi
  5. Yis cokali 1da rabi qarami
  6. Ruwa domin kwabi
  7. 1Kwai
  8. Mai domin suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zuba fulawarki a roba kisa sugar da gishiri ki gauraya da bota kisa kwai

  2. 2

    Saiki juyasu,dama kin jiqa yis dinki da ruwan zafi cikin kopi me 1,1÷4 dinnan,saiki rufe ba minti goma,inya kumburo to me kyau ne saiki juye ki juya sosai

  3. 3

    Ki Dora mai a wuta in yayi zafi ki dinga sawa

  4. 4

    Ki buga har minti 15 ki qara ruwa yadan kwabu don't ruwan yis din yy kadan,Sai yayi kamar haka,saiki kunna oven yayi zafi ki kashe saiki saka a ciki don ya taso,saiki Ciro ki mulmula kiyi rolling saiki dinga saka kopin Silva kina cire cycle kisa roba ki cire qaramin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisah Hadi Amin
Nafisah Hadi Amin @Nafsy1704
rannar
Gombe
Lives in Gombe,a Bs.c in Biology, Married with children. I love kitchen life
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes