Soyayyen alayyahu

Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
Sokoto state

Zaiyi dadi acishi hakan ko ahada da shinkafa ko taliya😋

Soyayyen alayyahu

Zaiyi dadi acishi hakan ko ahada da shinkafa ko taliya😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Alayyahu
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Sinadarin dandano
  5. Mai kadan
  6. Gushiri

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke alayyahu ki yankashi

  2. 2

    Ki jajjaga tarugu ki yanka albasa a tsaye

  3. 3

    Ki dora tukunya kan wuta kizuba mai sai kizuba tarugu da albasa kijuya

  4. 4

    Sai kizuba sinadarin dandano da gishiri ki juya

  5. 5

    Idan ya soyu sai kizuba yankakken alayyahu ki juya ki rufe na minti biyu

  6. 6

    Idan yayi sai ki kwashe

  7. 7

    Za’a iya cinshi hakan ko ahada da tuwo, shinkafa, taliya, dambi. Da sauransu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema Waxeerie
Haleema Waxeerie @cook_14664827
on
Sokoto state

Comments

Similar Recipes