Macroni and spaghetti

NI'EEMA'S KITCHEN @cook_18206232
Cooking Instructions
- 1
Zaki jajjaga attarugu da tattasai sai ki daura pot a wuta kisa mai idan yayi zafi sai ki soya kifi idan ya soyu sai ki sai jajjagen ki na tattasai da attarugu ki soya kaman haka
- 2
Sai ki zuba ruwa kisa maggi spice,onga,curry idan ya tafasa sai kisa macaroni da spaghetti da albasa
- 3
Sai ki juya ki rufe shi ya dawo done
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
Soyayyar shinkafar basmati rice tare da spaghetti da sausage Soyayyar shinkafar basmati rice tare da spaghetti da sausage
I love Basmati Ricesumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
-
Chicken Parmesan and spaghetti Chicken Parmesan and spaghetti
One of my favorite dishes to cook. MKB11 -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10416499
Comments