Tsami gaye

#Alawa tsami gaye yana da matukar dadi kuma yana daga cikin alawowin gargajiya tun muna yara muke siyen sa muna sha ban taba yi ba sai dai n siya yau Allah yyi n gwada shi kuma naji dadin shi don har yafimin n siyarwa dadi saboda nasa fulebo a nawa
Tsami gaye
#Alawa tsami gaye yana da matukar dadi kuma yana daga cikin alawowin gargajiya tun muna yara muke siyen sa muna sha ban taba yi ba sai dai n siya yau Allah yyi n gwada shi kuma naji dadin shi don har yafimin n siyarwa dadi saboda nasa fulebo a nawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga abubuwan d muke bukata domin yin shi wannan tsami gayen
- 2
Da farko xaki xuba sugan ki a tukunya sai ki xuba ruwan ki juya
- 3
Sai ki dora akan wuta ki barshi har y narke
- 4
Bayan y fara narkewa sai ki xuba kalar ki juya
- 5
Sai ki xuba vanilla dinki sai ki kashe wutar ki sauke shi kasa
- 6
Sai ki kawo garin kwalba ki xuba ki juya shi har y hade sugan d garin kwalbar
- 7
Sai ki juye shi a kan parchments takarda ko kuma ki juye a kan leda
- 8
Sai ki shafa mai a jikin muciyar ki ki dan murza shi ma’ana ki fakada shi
- 9
Sai kisa wuka ki yanka shi a tsaye sannan a kwance
- 10
Nan gashi bayan kin gama yayyankawa
- 11
Shikkenan kin gama asha dadi lpy
- 12
Gashi bayan na chanja mishi bagirahun
- 13
Hmm dadi ba’a magana
Similar Recipes
-
Tsami gaye
Tun muna yara muna siyan tsami gaye ban taba yi ba sai wannan karon kuma naji dadinshi sosai domin har yafimin na siyarwa dadi Umm Muhseen's kitchen -
-
-
Hanjin ligidi
#ALAWA hanjin ligidi shima alawa ne da akeyi na gargajiya da sikari da lemun tsami ko tsamiya yara na son shi sosai. mhhadejia -
-
Charbin Malam
#ALAWA ina matukar son charbin malam, lokacin da muke yara ina yawan siya. Ban taba yi ba sai wannan karon, kuma yayi dadi yara sun yaba Sweet And Spices Corner -
Tuwon furanto
Tuwon furanto akwai dadi tin muna yara muke siya a islamiyya, Na dade inason nayi amma ban samu furanto ba sai jiya. aisha muhammad garba -
Tsami gaye
#ALAWA inason alawan nan saboda dan tsami tsamin ta,na tuna ta muna yara tana da farin jini sosai mhhadejia -
-
-
Balla kwabo
Yanada dadi ina matuqar sonshi tun muna yara mukesha...Yara suna sonshi don kamar Alawa yake mimieylurv -
-
-
Marble cake
Naji ina Jin kwadayi,Sena nace Bara dai na gwada yin cake dinnan Dana taba ganin Shi a hoto Yummy Ummu Recipes -
Mitmis
#AlawaTun muna yara nakeson mitmis sosai sbd tanada dadi ,anayinta ne da gyada shiyasa nake sonta sbd inason gyada😋 zhalphart kitchen -
Tuwan madara
#ALAWA tuwan madara nikanyi shi akai akai don bancikason yarana na siyan minti daga wajeba, Inayi masu alawar madara in sarrafashi ta hanyoyi daban daban Mamu -
Yar lallaba (wainar fulawa)
Wannan girki tun muna Yara mukeyinshi Kuma har yanzu muna sonshi muna jin dadinshi. Ga suqin yi Walies Cuisine -
Albishir
#Alawa a gaskiya ni n kasance ina son irin alawoyin gargajiyar nan hakan nasa nake yawan yi iri iri domin bana sati sai nayi kuma albishir yana daya daga abinda nake so sosai a cikin alawoyin mumeena’s kitchen -
Lemun na'a-na'a da lemon tsami
Wannan lemu ne mai saukin yi, mai dadi a baki kuma ga qarin lafiya. Masana lafiya sun fadi sirrin hada lemon tsami da na'a na'a. Daga ciki akwai maganin sanyi, rigakafin ciwon hanta, maganin tsakuwar koda (kidney stone) da kuma pneumonia ga kananan yara. Da sauransu Princess Amrah -
-
Fruit custard
Yawanci Yara na suna son Custard Sosai, Muna xaune Suka ce,Xasu sha se nace Bari dai yau na sake Sabunta dafa shi Din. Yummy Ummu Recipes -
-
-
Kunun tamba
Wanan kunun yana da matukar dadi sanan yana da kyau ga masu ciwan suger su dinga sha #ramadansadaka @Rahma Barde -
Albishir
Da yamma nj kawae Ina jin kwadayi shine n tashi nayi albishir naji dadin ta sosae . Zee's Kitchen -
Chin chin
A gaskiya ina matukar son chin chin naci shi d safe n hada shi d shayi ko m d rana n hada d lemo mumeena’s kitchen -
-
Shayi mai lemon tsami
Ina sin shayi sosai,bana gajiya da shi,zan it's sha da rana ko da safe ko da daddareSIU
-
Alawar madara 2
#ALAWA wannan alawa yara suna matukar sunshi kuma bashida zakin dazai cutarda yara Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
Chocolate bar cookies
Abu ne na musamma sbida yna da dadi yana kuma da ban shaawa ana iyaci hak ana sha d shayi Fatima Aliyu
More Recipes
sharhai (3)