Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 1/2flour
  2. 2 spoonbaking powder
  3. 2eggs
  4. 1/2 cupmilk
  5. 2 spoonsugar
  6. Pinchsalt
  7. Minced meat
  8. Seasoning spices
  9. Onion
  10. Pepper
  11. Water
  12. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki kwaba flour kisa baking powder kizuba sugar cokali 2 da gishiri dan kadan

  2. 2

    Seki kada kwai 1 kizuba ki hade su seki aje gefe

  3. 3

    Seki kisami wani kwano ko roba kizuba nikakken namanki

  4. 4

    Kizuba mai Kayan sinadirin dandano da yaji ko tarugu kadan

  5. 5

    Kidauko kwai 1 kikada kizuba cikin naman kihadesu

  6. 6

    Seki dauko prying pan ki aza a wuta kizuba mai kadan seki zuba kwabin flour

  7. 7

    Seki dauko kwabin naman ki kizuba saman pan cake din idan gefe guda yayi seki juya gefe guda

  8. 8

    Idan yayi sekiyi rolling din shi (kinade shi kamar nadin tabarma) seki yanka shi gida biyu

  9. 9

    Aci dadi lfya 😘😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadys kitchen
sadys kitchen @cook_18202880
on
sokoto
My name is sadiya Aliyu , I really love cooking and try to learn more on new recipes
Read more

Comments

Similar Recipes