Miyar kwai

zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
kano sater

Tanada dadi sosai musamman da dafaffiyar doya #2909

Miyar kwai

Masu dafa abinci 9 suna shirin yin wannan

Tanada dadi sosai musamman da dafaffiyar doya #2909

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tumatur,attaruhu,albasa,tattasai
  2. Mai
  3. Kayan kamshi
  4. Sinadarin dandano
  5. Kwai
  6. Koren tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kayan miyarki ki yankasu sirara saiki jajjaga attaruhu,ki samu tukunya ki zuba mai idan yayi zafi ki zuba tumatur da albasa ki kawo attaruhu da kika jajjaga ki zuba ki juya sosai

  2. 2

    Bayan kmr minti uku saiki zuba kayan kamshi da dandano ki juya sosai

  3. 3

    Ki kawo Kwanki ki fasa ki kada saiki zuba aciki Amma karki juya

  4. 4

    Saiki rufe sai bayan minti biyar saiki juya a hankali ki zuba koren tattasai da Jan tattasai da kika yanka kana saiki juya Amma a hankali

  5. 5

    Kmr minti biyu saiki sauke

  6. 6

    Zaki iyaci da shinkafa,taliya,ko doya😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zhalphart kitchen
zhalphart kitchen @cook_15662647
rannar
kano sater
Chef 👩‍🍳
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes