Dan wake

Ummie Kitchen
Ummie Kitchen @cook_14301852
Kaduna State

I Love food😂

Dan wake

I Love food😂

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Garin danwake
  2. Kanwa
  3. Oil
  4. Yaji
  5. Egg
  6. Cucumber, Green pepper,onion
  7. Magi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dora ruwan ki kan wuta ki barshi har sai ya tafasa

  2. 2

    Sai ki samu roba ki tankade garin dan waken ki dama kin jika kanwa

  3. 3

    Sai ki kwaba garin da kanwa kada yayi ruwa sosai idan ruwan ya tafasa sai ki ringa cirowa kina sakawa a ruwanki da ya tafasa idan kin gama

  4. 4

    Sai ki bashi kamar 20minutes sai ki kwashe kisa a ruwan sanyi

  5. 5

    Sai ki dafa egg dinki ki yanka green peppers, cucumber, onion shima egg sai kiyanka shi ki soya oil

  6. 6

    Ki xuba danwaken ki kisa cucumber, Green pepper, egg, onion kisa Magi oil yaji enjoyed it 😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ummie Kitchen
Ummie Kitchen @cook_14301852
on
Kaduna State
i love food ❤
Read more

Comments (2)

Similar Recipes