Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

45-50 mins
3 servings
  1. 3 cupsFulawa
  2. 4Kwai guda
  3. 1 tspbaking powder
  4. 1 cupMadara ta Gari
  5. Rabin cokali shayi gishiri
  6. Man kulli na suya
  7. Butter 12 cokali abinci

Cooking Instructions

45-50 mins
  1. 1

    Zaa tankade fulawa,a hada ta da sugar,bakar hoda,Kwai da butter a kwaba su sannan a zuba madara a Kara kwaba su da ruwa Amma kada kwabin yayi ruwa-ruwa ko yayi tauri.Sai ki Sami katakon murji da abun murji ki murza fulawa yayi fadi yanda kike Sai ki yanka.

  2. 2

    Ki Dora Mai a wuta idan yayi zafi Sai ki soya shi yayi kalan ruwan Zuma Sai ki sauke,Ana iyaci da shayi ko lemo.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmy Cuisine
Asmy Cuisine @cook_18981066
on
Kano,Nigeria

Comments

Similar Recipes