Lemun Agwaluma

Augie's Confectionery
Augie's Confectionery @Augiee01
Sokoto

Ban cika son agwaluma ba saboda tsamin sa,amma gaskiya na ji dadin wanan lemun.'Yar uwata ta zo daga Gusau ta saya agwaluma da niyyar ta tafi da shi,sai ta manta a fridge.Da ya ke ni ban shan agwaluma shi ne na sarrafa ta a matsayin juice da na ga anayi a cookpad.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 3Agwaluma
  2. Ruwa
  3. Kanwa
  4. Flavour(optional)

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke agwaluma sosai sai ki cire diyan

  2. 2

    Ki yayanka kanana,sai ki sa a blender ki zuba ruwa sai ki nika

  3. 3

    Sai ayi sieving juice din a sa kanwa kadan da flavour a motsa

  4. 4

    Sai ki sa a fridge yayi sanyi kafin a sha

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Augie's Confectionery
on
Sokoto
I'm a culinary artist/pastry chef,love to explore more in the culinary world.I love baking or let me just say it's my profession.
Read more

Comments

Similar Recipes