Rolled omelette

Umdad_catering_services
Umdad_catering_services @cook_15072935
Kano state Nigeria

#team6breakfast. Rolled omelette girkene medadi gasauki babu bata lokaci,megidana da yara sunajin dadinshi.

Rolled omelette

#team6breakfast. Rolled omelette girkene medadi gasauki babu bata lokaci,megidana da yara sunajin dadinshi.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

10mnt
2 servings
  1. 3kwai
  2. 1carrot
  3. 3green beans
  4. 1maggi
  5. 1albasa karama
  6. Kayan kamshi
  7. Mai
  8. Parsley

Cooking Instructions

10mnt
  1. 1

    Ga ingredients dinmu dazamuyi amfani dasu

  2. 2

    Zaki wanke carrot,Albasa,green beans.seki yanyankasu kanana kamar haka.ki

  3. 3

    Kifasa kwai acikin bowl dinki mekyau,seki kadashi.

  4. 4

    Sannan kisa kayan hadinki da kika yanka,seki sinadarin dandano da kayan kamshi kijuyasu.

  5. 5

    Zaki dauko kasko kisa mai,idan yayi zafi sekizuba wannan ruwan kalwaidin kadan yayi fadi.

  6. 6

    Idan yafara hade jikinsa,sekidauko farkonsa kininkashi,ina nannadeahi kina kara ruwan kwai achiki harse ruwan kwai din yakare.

  7. 7

    Gashinan kamar haka

  8. 8

    Idan kingama seki dauko wuka ki yanyankashi.achi dadi lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umdad_catering_services
Umdad_catering_services @cook_15072935
on
Kano state Nigeria
A foodie, a cook and an outstanding full house wife who wants to make a difference in making the complex simple!
Read more

Comments

Similar Recipes