Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki yanka albasan ki sai ki daura tukunya a wuta kisa mai kadan sai kisa albasar da kika yanka kisoya ta sama sama sai ki jajjaga attaru kisaka sai kisa ruwa kadan wanda zai dafa miki taliyar sai ki maggi da pp na cikin indomei in ruwan ya taffasa sai kisa taliyar in ta nuna sai ki sauke
- 2
Ki fasa kwai kisa mata albasa kadan da maggi sai ki daura pan a wuta kisa mai kadan sai ki xuba kwai ki soya shikenan
Similar Recipes
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
-
-
-
Hadin kayan marmari da madara Hadin kayan marmari da madara
#1post1hope hadin yana da dadi sosai muna yawan shanshi sbd yana da matukar anfani ajikin dan adam HABIBA AHMAD RUFAI -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11034626
Comments