Ingredients

  1. Slicebread 3
  2. 2Sardine
  3. 3Tattasai
  4. 3Albasa
  5. 4Eggs
  6. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki samu slice bread ki cire baki bakin

  2. 2

    Sai ki samu abun kiyishi kaman fadin meat pie ki ajiye aside

  3. 3

    Saiki dauko wannan kwai guda uku kifasa ki yanka tattasai da albasa aciki kisa maggi saiki kada ya kadu sosai kizuma oil dinki kadan a frying pan saiki sake wannan hadin

  4. 4

    Bayan kin sake saiki dauko spoon inyadan farayi kaman yadafu saiki juya yayi kaman zakiyi dambun kwai kita juyawa har yayi saiki sauke

  5. 5

    Saiki dauko wannan bread din da kika gyra saiki zuba wannan hadin kwai din aciki kiyi rolling nashi inkin kai karke saiki dauko wannan egg din raguwan guda daya kifasa kisa maggi saiki rinka dankwala kina sawa abakin bread din harta sama da kasa saiki sa aruwan kwai kina soyawa acikin mai.

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mum Khadijah
Mum Khadijah @cook_19584785
on
Zaria
I love cooking
Read more

Similar Recipes