Edit recipe
See report
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zakiyi per boiling rice din sai ki wanke ki tsane ta

  2. 2

    Sai ki daka jitta da tafarnuwar ki zuba cikin egg din

  3. 3

    Sai ki soya mai da albasa sai Ki zuba wannan egg din daya fara soyuwa sai ki dagargaza shi sai ki zuba shinkafar sai ki zuba carrot din sai ki sanya albasa mai lawashi ki cigaba da soyawa ko ki zuba ruwa kadan ki rufe ta idasa turara.zaki iya ci da ko wace irin miya

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Golden Kitchen By Haulat
Golden Kitchen By Haulat @cook_20286277
Wannan girkin sai Wanda ya dandana zai San dadin sa😀

Written by

Golden Kitchen By Haulat
on
Katsina State
I love cooking
Read more

Similar Recipes