Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Maggi, gishiri
  5. Man gyada
  6. Tafarnuwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki fere doyarki ki wanke sai ki yayyanka sai ki daura mai akan wuta idan yayi zafi sai kisake dauraye doyar ki barbada gishiri kadan sai kisa a cikin man...idan ya soyu sai ki kwashe

  2. 2

    Zaki yanka albasa ki ajiyeshi a gefe sai ki gyara attaugu da tafarnuwa sai ki daka

  3. 3

    Sai ki zuba mai yar dadai akan frying pan ki zuba yankakken albasar idan yadan fara nuna sai ki zuba dakekken attarugun ki soya su sai ki barbada maggi da gishiri kadan

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fancy's Bakery
Fancy's Bakery @cook_15420396
on
Gombe State
Up coming baker🎂🍔🍰Cooking and baking is one of my best hobby%🍲🍛🍴🍽
Read more

Comments

Similar Recipes