Tuwon couscous

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Couscous kofi
  2. 4Ruwa kofi
  3. 1Flour kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora ruwa akan wuta ya tafasa kizuba couscous da ruwa ruwa zako barshi inyayi laushi ki tuka ki daure da flour da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
chef famara
chef famara @cook_15730379
rannar

sharhai

Similar Recipes